Nigeria Nijeriya: Warewa, Jerin-matsayi, da kuma kara daraja na karawa manoma kudin shiga Prisca Chidinma Anyalewechi | July 9, 2020 A ranar Safiya ce mai dan sanyi, James Obadiah na tsaye a gonar dankalin sa, yana sha’awar yadda gonar dankalin […]
Nigeria Nigeria: Manoman Tumatir na gudun cinkoson kasuwa ta hanyar tsagaita shuka Toheeb Kunle Jaiyeola | April 16, 2020 Ranar, lahadi ce da safe, amma Jibril Sule Dakasoye na hanyar sa ta zuwa gona. Yana tuka tsohon kekensa da […]
Nigeria Nigeria: Sifirin tumatir a kiret din roba na kara kwargon rayuwa—da kudin shiga na manoma Jamila Hamisu | April 16, 2020 A ranar Juma’a, wurin karfe shida na safe, Hajiya Tabawa Hamza ta gama girbin tumatirin ta kenan. Bazawara, mai shekaru […]
Nigeria Nigeria: Manoma a Nijeriya sun dauki shawarwarin aiki na kula da cutar dake kama tsiran dankalin turawa Jemimah Ezhim | March 17, 2020 Ruwan farko na damuna shine ke nunawa cewa shuka bana ya kama. Tana sanye da zani mai ruwan kasa da […]